MK AUWAL

MK AUWAL DEALER ON ALL KIND NEW AND SECOND HAND HOUSEHOLD PROPERTIES

28/05/2026

Allahu Akbar! Allahu Akbar!! Allahu Akbar!!!, Laila Ila llaha , Allahu Akbar!! Allahu Akbar!!! Walilahi Lihamd.

TAQABALLAHU MINA WA MINKUM EIDUKUM MUBARAK.

Auwal Muhammad MK AUWAL Life In Madinah Al munawara

TSARKI YA TABBATA GA ALLAH Dumbin al'ummar Musulmin duniya cikin fararen kaya sun hallara a dutsen Arfa domin gudanar da...
26/05/2026

TSARKI YA TABBATA GA ALLAH

Dumbin al'ummar Musulmin duniya cikin fararen kaya sun hallara a dutsen Arfa domin gudanar da ibadar Hajji

Babu wani Sarki ko shugaban Kasa ko attajiri ko talaka da zai iya nuna shi wani ne anan gurin, an zama daya cikin fararen kaya, an nufi Allah don neman tsira, wannan yana k**a da ranar tashin Al-Qiyamah

Shiyasa Allah Madaukakin Sarki ya fara bude farkon Suratu Hajji dake cikin Qur'ani da yin kira ga mutane don su ji tsoron Allah (T), sannan su sani cewa lallai ranar da Allah Zai girgiza kasa da muke rayuwa a kanta wani sha'ani ne mai girman gaske

A wannan rana na arfa mu da bamu je aikin Hajji ba yana da kyau mu dau azumi, mu rage amfani da wayoyin hannun mu, sai mu shagala da tuba da addu'ah

Yaa Allah duk Musulmin da yake da wata bukata na alheri albarkacin wannan rana Allah Ka biya masa

Allah Ka jikan mamatanmu, Ka kyautata karshen mu, Ka bamu ikon gamawa da duniya lafiya

09/05/2026

ALLAH YA KARA JADDADA RAHAMA DA HASKE A MAKWACIN KA FADA BEGR
Auwal Muhammad Dan Basakkwace

05/05/2026
30/04/2026

Nazbi Jega

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJ’UN 😭😭🙏ALLAH YA YIWA MAHAIFIYAR DAN'UWANA RASUWA UBANGIJIN ALLAH YA KARA JADDADA RAHAMA DA...
28/04/2026

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJ’UN 😭😭🙏
ALLAH YA YIWA MAHAIFIYAR DAN'UWANA RASUWA UBANGIJIN ALLAH YA KARA JADDADA RAHAMA DA HASKE A MAKWACIN TA DON ALFARMA YA RASULILLAHI S.A.W AMEEN
Auwal Muhammad
Dan Basakkwace
Hamisu Umar

Standing before the House of Allah reminds us that no matter how far we wander, our hearts always return to Him. May eve...
18/04/2026

Standing before the House of Allah reminds us that no matter how far we wander, our hearts always return to Him. May every step bring us closer to His mercy and forqiveness.

Yaa Allah, prolong my parents In that paradiseAuwal Muhammad
18/04/2026

Yaa Allah, prolong my parents In that paradise
Auwal Muhammad

18/04/2026

DARUSSA MAFI TSADA WAƊANDA NA ƊAUKA DAGA SHEKARU 18 ZUWA 27+

Na jima ina son na yi wannan rubutun, amma na kame ne domin in natsu in fito muku da ainihin gaskiyar da ake tsoron fada, Wannan tazarar shekaru (18 zuwa 27) sune asalin lokacin da matashi yake fuskantar zafin duniya da kansa ba tare da inuwar iyayensa ba.

A wadannan shekarun ne na koya cewa; mafi yawan mutanen da kuke dariya tare, ba sa kaunarka, kawai suna tare da kai ne saboda wata bukata ta lokaci guda. Na koya cewa soyayya bata da kima a idon mace idan aljihunka babu kudi, sannan babu wanda zai tausaya maka idan baka tashi ka nema wa kanka ba.

Wannan sune asalin darussan da na biya farashi mai tsada kafin in gane su:

1. Kowa Neman Nashi Yake:
Babu wanda zai ajiye matsalarsa ya warware taka matukar ba mahaifiyarka ko mahaifinka ba ne. Dole ka tashi ka nemi naka.

2. Abokan Banza babban Asara Ne:
Mutanen da kuke yawan yawo tare a shekara 18, kashi chasa'in a cikinsu ba zasu zama a kusa da kai ba idan ka kai 27 matukar ba su da kyakkyawar makoma.

3. Soyayya Tana Bukatar Kuɗi:
A daina rudar ka, Mafi yawan matan da kake son su a wannan lokacin ba zasu aure ka ba idan baka tsaya da kafafunka ba. Nemi kudi kafin ka nemi aure.

4. Sirrinka Shine Ƙarfinka:
Idan kana son samun nasara a asirce, ka daina gayawa mutane burinka har sai ka cimma shi. Idon mutane yana ruguza tsari.

5. Babu Mai Ceto Ka:
Idan ka zauna jiran Gwamnati ko Wani Oga ya baka jari, zaka tsufa a dakin iyayenka baka zama komai ba.

Bayan haka, na kara fahimtar cewa rayuwa bata tsayawa jiran ka gyara kuskurenka. Lokaci gudu yake yi ba tare da ya waiwaya ba. Idan baka koyi sana'a ko ka nemi ilimi ba a wannan lokacin, zaka ga kanka a matsayin wanda ya yi asarar samartakarsa. Don Allah ina rokon ka da ka tashi kayi lissafi mai kyau.

Allah ya bamu ikon tsare mutuncinmu.
ATP Hausa

I love this name unconditionally. S.a.w
31/12/2021

I love this name unconditionally. S.a.w

Address

Afudome Street Opp Ola Hospital
Jos
930281

Telephone

+2348109799806

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MK AUWAL posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MK AUWAL:

Share