Mam's Clothes Nation

Mam's Clothes Nation Sannan muna koyar da sana'o'in hannun kala kala Note: iya Mata zallah banda maza

Muna bada sarin kaya kala kala kamarsu
Dogayen riguna,Handbag, Abaya, Baby Hijabs, Zannuwan gado, Throw pillows, Baby set, Mayafai, Takalma,Yan kanti maza/mata, hulana. Zaki koyi sana'ar hannu cikin sauki kina gida batare da kinje ko me naba, munada classes guda hudu...

� MAM'S ONLINE INTERIOR AND DECOR TRAINING CLASS��

� MAM'S ONLINE TAILORING TRAINING CLASS��

� MAM'S ONLINE CHEMICALS TRAININ

G CLASS���

� MAM'S ONLINE BABY CROCHET TRAINING CLASS��

Duk zaki koyesune akan kudi kalilan, Mata a tashi a koyi sana'a Dan rufawa kai asiri da dogaro dakai.

Yau ina duba abu sai naci karo da wannan kayan na kwana biyu da yinsa ban samu damar posting ɗin sa ba duk da na saka TU...
12/08/2026

Yau ina duba abu sai naci karo da wannan kayan na kwana biyu da yinsa ban samu damar posting ɗin sa ba duk da na saka TUTORIAL na yadda akeyinsa A TIKTOK.
Wata customer ce ta turomin sample tace Mam's Clothes Nation irin wannan design ɗin nakeson kiyimin amma da hula nakeson, Nace to an gama zaki samu abinda kikeso,

Yanzu dai ya kukaga wannan BABYGIRL RUMPER din danayi copy!!
COPY B TO MAKE A shin na ƙokarta????

Mam's Clothes Nation
Your One-Stop Shop for Quality Children's Fashion And More

Maryam Abdullahi Muhammad
Your Child's Outfit is Our Priority
Quality • Style • Comfort

TikTok Link 👇
https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8vDkX4WgR1T&_r=1

YouTube channel 👇
https://youtube.com/?si=B5LxdZix-nMG_S1p

Whatsapp Link 👇
https://chat.whatsapp.com/K20MZ1wUK0l5AjBVZFSWEi

Instagram Link 👇
https://www.instagram.com/mams_clothes_nation?igsh=YzljYTk1ODg3Zg==

Ohh Shekaru biyar (5) kenan da assasa wannan page din nawa Mam's Clothes Nation  amma ace a cikin shekaru 5 posting 401 ...
08/08/2026

Ohh Shekaru biyar (5) kenan da assasa wannan page din nawa Mam's Clothes Nation amma ace a cikin shekaru 5 posting 401 kawa nayi🤔😮
yaci ace fah nayi posting kamar 5k haka amma kash bana iya posting sosai Duk sati posting ɗina baya wuce 3 zuwa 4 amma alhamdulillah 🥰 inda bana tunanin kayana zasuje sunje amma duk da haka fa dole na sake dagewa ato🤭😎

Mam's Clothes Nation 😍
Your One-Stop Shop for Quality Children's Fashion And More...

Maryam Abdullahi Muhammad 🥰
Your Child's Outfit is Our Priority
Quality • Style • Comfort

TikTok Link 👇
https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8vDkX4WgR1T&_r=1

Instagram Link 👇
https://www.instagram.com/mams_clothes_nation?igsh=YzljYTk1ODg3Zg==

YouTube channel 👇
https://youtube.com/?si=B5LxdZix-nMG_S1p

Whatsapp Link 👇
https://chat.whatsapp.com/K20MZ1wUK0l5AjBVZFSWEi

05/08/2026

Alhamdulillah ya Allah 🥰🙏

Alhamdulillah for another progress 🥰🙏 Yau da safe kwatsam sai ga yayana yazo har gida ya sameni, yace MARYAM Inata kiran...
04/08/2026

Alhamdulillah for another progress 🥰🙏

Yau da safe kwatsam sai ga yayana yazo har gida ya sameni, yace MARYAM Inata kiranki a waya baki daga ba, nace masa ban sani bane saboda wayar na silent 🔕😶 Sai yake cemin Daman wani Opportunity daga AFRIKA MAGIC game da sana'o'in hannu, ya cemin yanason na halaccin wajen zasu yi hira dani nace to zan halaccin wajen Insha Allah ya faɗamin location na shiyar naje na samesa acan, Alhamdulillah for the last naji daɗin kasancewa a wajen wannan ma wata babbar Nasara ta rayuwa.🥰

African magic hausa tv Thank you for your support

Mam's Clothes Nation
Your One-Stop Shop for Quality Children's Fashion And More

Maryam Abdullahi Muhammad
Your Child's Outfit is Our Priority
Quality • Style • Comfort

TikTok Link 👇
https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8vDkX4WgR1T&_r=1

Instagram Link 👇
https://www.instagram.com/mams_clothes_nation?igsh=YzljYTk1ODg3Zg==

YouTube channel 👇
https://youtube.com/?si=B5LxdZix-nMG_S1p

Alhamdulillah 🥰 Kaɗan daga cikin aikin yan CLASS din da muke gabatarwa, ina farin cikin sosai da yadda kowa ya maida han...
03/08/2026

Alhamdulillah 🥰 Kaɗan daga cikin aikin yan CLASS din da muke gabatarwa, ina farin cikin sosai da yadda kowa ya maida hankali akan abubuwan da mukayi Masha Allah 🥰, Mam's Clothes Nation Ina alfahari daku.
Ga waɗanda suke son shiga har yanzu kofarmu a buɗe take registration 3k 👌

MAM'S CLOTHES NATION
Your One-Stop Shop for Quality Children's Fashion And More

Maryam Abdullahi Muhammad 🥰
Your Child's Outfit is Our Priority
Quality • Style • Comfort

YouTube channel 👇
https://youtube.com/?si=B5LxdZix-nMG_S1p

TikTok Link 👇
https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8vDkX4WgR1T&_r=1

Assalamualaikum barkanku da wannan lokacin kwana biyu anji Mam's Clothes Nation shiru, toh ina can ina fitar da NEW UPDA...
02/08/2026

Assalamualaikum barkanku da wannan lokacin kwana biyu anji Mam's Clothes Nation shiru, toh ina can ina fitar da NEW UPDATE 🤩kunsan da ba a rabani da update indai akan yan dagwai - dagwai ne sai inda ƙarfi na ya ƙare 🤭

Yanzu dai ya kukaga UPDATE ɗin nan STYLISH BABYGIRL HIJAB kyau iya kyau so Masha Allah 🥰 yau dai Original Ai ce take tayani tallata muku ƙayatacce Hijab ɗinmu 🤩

Ku cigaba da kasancewa da shafukana zaku karu insha Allah Masu son ganin yadda ake abubuwan duk da s**a shafi ɗinki kuje kuyi Subscribe YOUTUBE channels ɗina sannan kuyi following TIKTOK account ɗina akwai aiyuka na musamman dana shiryawa wadan nan shafin domin al'umma su ƙaru dani

Whatsapp Link 👇
https://chat.whatsapp.com/K20MZ1wUK0l5AjBVZFSWEi

TikTok Link 👇
https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8vDkX4WgR1T&_r=1

Instagram Link 👇
https://www.instagram.com/mams_clothes_nation?igsh=YzljYTk1ODg3Zg==

YouTube channel 👇
https://youtube.com/?si=B5LxdZix-nMG_S1p

'S CLOTHES NATION
Your One-Stop Shop for Quality Children's Fashion And More

Maryam Abdullahi Muhammad 🥰
Your Child's Outfit is Our Priority
Quality • Style • Comfort 👌

Assalamualaikum 🥰Ina iyayen yara maza Basu BABY BOYS 🍼🐥 tunda na sake update na Babygirl summer outfit kuke tambayata sh...
25/07/2026

Assalamualaikum 🥰

Ina iyayen yara maza Basu BABY BOYS 🍼🐥 tunda na sake update na Babygirl summer outfit kuke tambayata shin bana yin na maza ne! Toh yau Mam's Clothes Nation na kawo muku naku "UPDATE ɗin BOY'S SUMMER OUTFIT "

MAM'S CLOTHES NATION
Your One-Stop Shop for Quality Children's Fashion And More..

Maryam Abdullahi Muhammad 🥰
Your Child's Outfit is Our Priority
Quality • Style • Comfort👌

"BA SAI KANA DA MANYAN KEKUNAN DINKI BA KAFIN KA ZAMA KWARARREN MAI DINKI."Akwai masu manyan injuna amma ba su da kwarew...
22/07/2026

"BA SAI KANA DA MANYAN KEKUNAN DINKI BA KAFIN KA ZAMA KWARARREN MAI DINKI."

Akwai masu manyan injuna amma ba su da kwarewar da za ta sa aikinsu ya bambanta. Haka kuma akwai masu ƙaramin keken ɗinki guda ɗaya, amma saboda sun kware, suna fitar da aiki mai tsafta da inganci har mutane suna neman su daga ko'ina.

Kwarewa ce ginshiƙin sana'a, ba yawan injuna ba.
Idan kana son ka yi fice a sana'ar ɗinki:

-Ka dage wajen koyon sana'ar sosai.
-Ka kula da tsaftar aikin ka.
-Ka riƙa ƙoƙarin inganta kanka a kullum.
-Kada ka tsaya jiran sai ka mallaki manyan injuna kafin ka fara.

Ka fara da abin da kake da shi, ka yi amfani da shi yadda ya kamata. Idan Allah Ya albarkaci aikinka, injuna masu yawa za su zo da kansu.

Ka tuna: Ba inji ne ke fitar da kyan kaya ba, kwarewar mai ɗinki ce ke ba kaya kyau.

Mam's Clothes Nation
Your One-Stop Shop for Quality Children's Fashion And More..

Maryam Abdullahi Muhammad 🥰
Your Child's Outfit is Our Priority
Quality • Style • Comfort

Na jima inason nayi CLOTHES RACK amma sai wasu uzururrukan su daukemin hankalin sai a kwanakin nan hankalina  ya dawo ka...
20/07/2026

Na jima inason nayi CLOTHES RACK amma sai wasu uzururrukan su daukemin hankalin sai a kwanakin nan hankalina ya dawo kansa nasa aka nemomin mai yi na kwatanta mai ga yanayin size da nakeso ayimin dan kayan yara zan saka mukayi ciniki a 17k na tura masa kuɗina sai washe gari ya Kirani a waya yake cemin lissafi fah ya tashi ya fara yimin bayani a takaice dai 20k ma bazai yimin ba,🥹 kawai sai nace ya bari zuwa gaba zanyi inda zanyi shop.

Daga Nan nayi deciding nayi creating wani tunda ina bukatar sa yanzu kunsan dai Mam's Clothes Nation ba daga nan ba wajen ideas kala kala 🤩 ba shiri na siyo PIPES ɗina irin na aikin wearing na fanfo, da spray paint ɗina. PIPES da CONNECTOR na siya 3k SPRAY PAINT na siya 2300 gaba daya na kashe 5300, kunga a kudin dana bayar 17k inada rarar kuɗina har 11700 kuma bukata ta biya RACK yayi daidai yadda nakeso 😃🤩

Kwana biyu anji Mam's Clothes Nation shiru🤐 Muna can Class anata Hayyah Hayyah to Alhamdulillah CLASS yayi albarka kwana...
18/07/2026

Kwana biyu anji Mam's Clothes Nation shiru🤐 Muna can Class anata Hayyah Hayyah to Alhamdulillah CLASS yayi albarka kwanan mu 8 da fatawa amma har yanzu kullum shigowa akeyi🥰 gashi nayi katari da members masu Hazaƙa suna ƙokari sosai🤗 Hakan Nima ke ƙaramin kwarin gwiwa 🥰

Har kullum dai munaso muga yaranku sun fito acan acan dasu 🤩 Ya kuka ga Golden color din 🪙 Masha Allah 🥰

Maryam Abdullahi Muhammad 🥰
Your Child's Outfit is Our Priority
Quality • Style • Comfort

Address

Dorayi Babba
Kano

Telephone

+2348104553098

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mam's Clothes Nation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mam's Clothes Nation:

Shortcuts

Share