16/09/2023
Bayani akan amfani da Zane abisa abubuwan amfanin mu na yau da kullum, kamar fashion decorations, design na masallaci, hotel, wuraren shakatawa da gidaje dasauransu. Muna kira ga masu bukata a same mu a ofishinmu na makaranta No 71 Lalloki Gabari. Domin Karin bayani a tuntubi ta
numba: 08065575943
Email: [email protected]
Check out Mustapha Gabari Calligraphy's video.