Halima Sani kitchen and more

Directions Website

Halima Sani kitchen and more In the heart of ur kitchen theres a place where culinary dreams come true Welcome to Halima Sani kitchen and more

Jama'a har ynz fa ina raye
20/08/2026

Jama'a har ynz fa ina raye

24/08/2024
35k kacal trolley Kun dai san amfanin sa
21/08/2024

35k kacal trolley Kun dai san amfanin sa

Alhamdullilah azumi yana ta matsowa Allah kasa mu fara lpy my gama lpy nace kin siyi kaskon suya kowa bana son kina aiki...
11/02/2024

Alhamdullilah azumi yana ta matsowa Allah kasa mu fara lpy my gama lpy nace kin siyi kaskon suya kowa bana son kina aiki kina faman Shan wahala kawata shiyasa na kawo miki me kyau me saukin kudi Kuma 3700 ne kawai ba tsada danna link domin mallakar naku wa.me/2348030435747

09/02/2024

11k 28cm

Gsky jiya naci wani dambu da alkubus me dadi kai mashaa Allahu amma alkubus din nan ya tashi yayi kyau tabarakallahKun s...
04/02/2024

Gsky jiya naci wani dambu da alkubus me dadi kai mashaa Allahu amma alkubus din nan ya tashi yayi kyau tabarakallah

Kun san meye sirrin dambu na da alkubus kuwa samun ingantaciyyar steamer me kyau me inganci shiyasa nace kuma bari na kawo muku tamu ku gwada zaku bani labari

Hajia me kk jira baki mallaki taki ba gashi fa ba tsada 28cm 10500 30cm kuma 11500 bonanza price ne fa sbd kowa ya mallaki nasa danna link din kasa Domin mallakar taku

wa.me/2348030435747

Nace kin siyi na zuba fruit salad din ki har ynz a ruba kk zuba masa
03/02/2024

Nace kin siyi na zuba fruit salad din ki har ynz a ruba kk zuba masa

Wai nace ba kawata kin fara tarin azumi ko dai da wannan tsohon kwanon zaki zuba masa abincin shan ruwan
02/02/2024

Wai nace ba kawata kin fara tarin azumi ko dai da wannan tsohon kwanon zaki zuba masa abincin shan ruwan

Wato Indai Kuna son high quality food flask kk samu wann toh karshe ne gashi ba tsada 15k kawai maza danna mun link din ...
02/02/2024

Wato Indai Kuna son high quality food flask kk samu wann toh karshe ne gashi ba tsada 15k kawai maza danna mun link din nan ku mallaki naku wa.me/2348030435747

31/01/2024

To ya kuka ga wann dan Allah 💕💕

Address

GWALE SECTARIA
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halima Sani kitchen and more posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share